Entertainment
Za’a daura auren jarumar kannywood Diamond Zahra (Dr Asiya Labarina).
Za’a ɗaura auren jarumar kannywood Diamond Zahra (Dr Asiya Labarina) a ranar 28 ga watan July,2024 ɗin da muke ciki.
Wana fata kuke yiwa jarumar?