Labarai

Yanzunnan Mawaki Dauda kahutu rarara Ya raba kayan Abinci da kudi ga Mabukata

Mawaki Dauda Kabutu Rarara ya raba kayan Abinci da kuɗi ga mabùƙata domin sauƙaƙa musu ɗawainiyar Azumin watan Ramadan.

Waɗanda sukaci gajiyar tallafin sun samu Buhun -Hunan Shinkafa, Katan – Katan na Taliya tare da Kudin Cefane.

Wannan na zuwane dai bayan yan wasu kwanaki da aka kona ofishin mawakin tareda kona wasu motocinsa dakuma.

Saidai wannan dai bashi bane karo na farko da mawakin yake sada tareda kyautatawa Alummarsa.

Ga Video nan..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button