Entertainment
Saboda Yan Gulma Na Dakatar Da Kyautar Miliyan 50 Da Zanba Duk
“Nima Ina goyon bayan duk namijin da ya saki matarsa a raba dukiyarsa biyu a ba ta rabi – Ruqaiyyah Muhammad
Sannan kuma, ina nan akan alƙawarin da na yi na bayar da gida da mota da jarin Naira Miliyan 50 ga duk wanda ya nuna ya na so na da aure tsakani da Allah.
Zuwa yanzu na karɓi sunaye da lambobin waya na sama da mutane 500 da su ka nuna su na so na da aure, ina kan nazari akai, dazarar na kammala tamtamcewa zan cika alkawarin da na dauka”.
Ga Cikakken Bidiyon Hira Nan.