Labarai

Shugaban Hisbah Na Jihar Kano Sheihk Malam Aminu Ibrahim Daurawa Yayi Murabus Daga Mukamin Sa.

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaban Hisbah Na Jihar Kano Sheihk Malam Aminu Ibrahim Daurawa Yayi Murabus Daga Mukamin Sa.

Kwamandan Hisbah na jihar Kano Malam Aminu Daurawa ya sauka daga mukaminsa na shugabancin Hisbah.

Hakan na zuwa ne kwana guda da gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya bayyana rashin gamsuwarsa a kan yadda Hisbah ke gudanar da ayyukanta. Sheikh Daurawa ya ce gwiwarsa ta yi sanyi ba zai iya ci gaba da wannan aikin ba.

Mene ne ra’ayinku?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button