Entertainment
‘Na shiga damuwa bayan fasa aurena a na saura sati daya’-Junaidiya Gidan Badamasi
Na shiga damuwa bayan fasa aurena a na saura sati daya’-Junaidiya Gidan Badamasi.
Yan kwanaki da auren Adam A. Zango, Meerah Shuaib, da a ka fi sani da Junaidiya Gidan Badamasi, ta fada wa mabiya shafinta batun aurenta da Jarumin na Kannywood.