Entertainment

Jerin Fuskokin Wasu Matan Kannywood Wanda Tunda Suka bar Fim Har Yau Basu Kara Dawowa ba.

Kamar dai yadda Muke Saba kawo maku labarai kan abinda Ya shafi Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood.

Yau kuma munzo maku da wasu Jerin Jaruman mata wanda Tunda Suka bar harkar fim har yau Basu Kara Dawowa ba.
Wasu daga Cikin su Aure ne yayi Sanadiyyar fitar su daga Masana’antar a yayin da wasu kuma sai dai aka daina jin duriyarsu ba tare sa dalili ba ga jerin Hotunan Jaruman nan kamar haka:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button