Kannywood

Masha Allah; Jarumin Shamsu Dan Iya Yana Shirin WUFF Da Maryam Yahaya Nan Ba Da Jimawa Ba

Yayinda ake ta bukukuwa a wannan masana’anta suma ana saran Nanda wani lokaci kadan za’a iya ganin katin gayyara nasu domin ana zargin akwai abinda suke kullawa ta karkashin kasa domin alakar kullum kara kauri take kowa yanason kowa.

An kasa gane gaskiyar abin inda suke cewa ƙawance ne wasu kuma suke cewa soyayya ce to koma dai mene Nanda wani lokaci zamusan komai kuma da zarar mun sani zamu sanar da masu biye damu.

Wanna alakar tasu tafi ƙarfin ka kirata da ƙawance domin hatta hutun shekarar nan tare sukayi a kasar Dubai sannan kuma tayi shagalin bikin birthday wanda shine wanda ya habaka mata cake wannan abu sai girma yake.

Allah ya bada zama lafiya Ameen.

Source: kuryaloaded.ng 

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Ankutopnovels.com.ng samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button