Entertainment
Jarumi Shu’aibu Lawal Kumurci Ya Cika Shekaru 25 a Masana’antar Kannywood.
Fitaccen Jarumin Masana’antar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Shu’aibu Lawal Kumurci Ya Cika Shekaru 25 A Masana’antar.
Rahotanni Sun Bayyana Cewa Duk Da Ana Yi Nuna Jarumin Mugu A Shirin Film, Amma Mutumin Kirki A Zahiri.
Shu’aibu Lawal Kumurci Ya Zama Jarumin Kannywood Marar Amfani Da Yanar Gizo Kuma Jarumin Da Ba A Taba Jin Hayaniyarsa Da Wani Ba.




