Entertainment
Innalillahi Wa’inna Ilahirrajun! Abinda Jaruma Nafisat Abdullahi Tayi Cikin Wannan Bidiyo Ya Bawa Duniya Mamaki
Innalillahi Wa’inna Ilahirrajun! Abinda Jaruma Nafisat Abdullahi Tayi Cikin Wannan Bidiyo Ya Bawa Duniya Mamaki.
Wani bidiyo da jaruma Nafisa Abdullahi ta wallafa ya zama abun magana ga mutane saboda irin abubuwan da tayi cikinsa.
Wasu kuwa cewa suke basu ga wani abun aibu ba cikin wannan bidiyo kawai nishadi ne duk da cewa anga wasu daga cikin surorin jikinta.