Entertainment
Wata Sabuwar Bidiyon Waka Da Ake Tsakiyar Daukar Ta Da Jaruma Asmee Wakili Yabar Baya Da Kura a Masana’antar Kannywood
Wata Sabuwar Bidiyon Waka da Ake Tsakiyar Daukar ta da Jaruma Asmee Wakili Yabar baya da Kura a Masana’antar Kannywood
Wata Faifan Bidiyo da Fitaccen Darakta a Masana’antar Kannywood Saifullahi Ibrahim wanda Akafi Sani da Safzor ya wallafa akan shafinsa na Tiktok ya jawo cece kuce bayan da akaga Jaruma Asmee Wakili tare da wani matashi inda yake gyara mata neck tite dinta.
Mutane da dama ne Sukaita tofa albarkacin bakinsu bayan bayyanar faifan bidiyon inda yawancin suketa jan hankali ga jaruman cewa Wasu Abubuwan da sukeyi basu dacewa bayan kuma suke ikirarin cewa Tarbiyya suke Koyarwa.
Ga Vedio nan…