Entertainment
Jaruma Hajara Usman Ta Bayyana Cewa Babu Abinda Ban Mallaka Da Harkar Film Ba.
Jaruma Hajara Usman Ta Bayyana Cewa Babu Abinda Ban Mallaka Da Harkar Film Ba.
Tsohuwar Jarumar Kannywood Hajara Usman Ta furta cewar Kannywood ta mata Riga da wando Ta Mallaki abubuwan da dama Sakamakon harkar nan ta fina-finai.