Entertainment
Allah Sarki; Safara’u Tabayyana Cewa Babban Muradinta A Shekaranan Ta’samu Miji Nagari

Ficciyar mawakiyar Hip-hop kuma tsohowar jarumar safara’u kwana casa’in ta bayyana cewa muradinta a shekaran nan ta. 2023 bai wuce miji nagari ba..
Tace babban burina a shekarar 2023 Allah ya kawomin mijin aure na gari na yi aure na haihu domin Manzon Allah S.A.W yayi alfahari dani ranar gobe kiyama.
Safara’u kwana casa’in wuce ta labarce wa manema labarin cewa ta jima tana kokarin ta zama tagari.



