Entertainment

Ni Sarauniya Ce Wadda Har Yanzu Babu Kamar Ta A Tarihin kannywood – Zainab Indomie

Fitacciyar jarumar ne shirin fina-finan na kannywood Zainab Indomie, wadda aka dena ganinta a shekarun baya ta dawo Kannywood da karfi Karfin ta, Jarumar ta sami fitowa ne a cikin shirin mai gidan ta Adam A Zango,da kuma jarumi Ali Nuhu (Asin da Asin da kuma Alaqa).

Jarumar idan baku manta ba tayi shura sosai wadda a lokacin duk wata Jaruma a Kannywood take so tayi tsabagen farin jini ta da iya acting da kuma karairaya jiki.

Jarumar dai yanzu ta dawo Kannywood babu kama kafar yaro.

Ga Videon nan

https://youtu.be/lrB46rA5ZX4

Kucigaba da bibiyar shafinmu mai tare alibaka Hausawin.com.ng domin samu labarai mugode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button